Wannan shafi na kawo muku abubuwan da ke faruwa a sassan duniya kai-tsaye, musamman a Rasha da Ukraine. Mustapha Musa Kaita, Halima Umar Saleh and Umar Mikail Mun zo ƙarshen rahotanni a wannan shafi, ...
Azawad ta sanar da ƙulla yarjejeniya da sojojin Rasha domin janyewa daga garin Kidal da suka kwace iko da shi a ƙarshen makon ...
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sauran sassan duniya, Asabar 11/04/2026 ...
Wani bincike da kamfanin dillancin labaran Faransa na AFP, ya nuna cewa dakarun Rasha ba su sake kwace iko da wani yanki a cikin Ukraine ba a watan Maris kamar yadda ta saba tun bayan fara mamaya.
Gambiya ta bi sahun kasashen Afirka wajen nuna damuwarta kan yadda matasan nahiyar ke rububin shiga aikin soja a Rasha. Kafofin yada labarai da dama ciki har da wani rahoto na kamfanin dillancin ...
一些您可能无法访问的结果已被隐去。
显示无法访问的结果